Thursday, 14 May 2020

AMFANIN KIMIYYA A RAYUWAR DAN ADAM

Kimiyya abu ne da ba zai yi wuya a fadi amfanin sa ba, sai dai a taƙaice mun yarda cewa ilimin kimiyya hanya ce ta taimaka wa kwakwalwa girma wajen samo sabbin ilimi kuma yana taimaka mana mu shawo kan son sanin yadda duniya ke ci gaba da aiki a yau. Kimiyya tana da mahimmanci saboda ta taimaka wajen samar da duniyar da muke rayuwa a yau.

Tuesday, 7 April 2020

MA'ANAR KIMIYYA

Kimiyya ilimi ne dangane da hujjoji, lura da kuma gwaje-gwaje.
welcome to my blog.